A rana irin ta yau:Mayu 15, 1976 aka harbe Bukar Dimka da ya kashe Janar Murtala Muhammad

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 апр 2025
  • A ranar Mayu 15, 1976 aka harbe Bukar Suka Dimka da wasu mutane shida bisa laifin kashe Janar Murtala Muhammad

Комментарии • 57

  • @mommynyasmeen6892
    @mommynyasmeen6892 28 дней назад +1

    Hmmmm Allah ya kyauta Allah yarabamu Da Sharrin Makiya

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 2 года назад +6

    Allah yajiqan shi da rahma muna godiya dajin dadin shirye shiryanku👍👍

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 года назад +1

      Ameen. Mu ne da godiya

  • @Khamsterr
    @Khamsterr 2 года назад +2

    Alhamdulillah😊👏🏽👏🏽

  • @kumdenmarksen6785
    @kumdenmarksen6785 2 года назад +2

    Nice one there, naji dadin wannan tarihi...

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 года назад

      Madalla. Mun gode ƙwarai

  • @SalisuHaliluSaadu
    @SalisuHaliluSaadu 2 месяца назад

    Allah y jikan shi d rahama

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 месяца назад

      Ameen ya Allah

  • @ShawalMohammed-k2u
    @ShawalMohammed-k2u 3 месяца назад

    Amen 🙏🙏🙏🙏

  • @musausmantv
    @musausmantv 2 года назад +5

    Gsky ne Tarihi.ng, naji daɗin wannan tarihi sosai. Kuma na gamsu da dukkan abinda kuka ambata cikin wannan tarihi. Na karanta wani subject a makaranta mai suna "Nigerian Military Intervention" a karkashin course din "Nigerian Political Life".
    Naji acikin mintina 5, kun kawo dukkan abinda na karanta a semister daya. Harma kun ambato wasu abubuwa ma da ban karantasu a makaranta ba.
    Zamu cigaba da bibiyar shirye-shiryen in a daily basis.
    Thank you very much, We appreciate the way you serve us.
    Thank you
    We are grateful.

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 года назад +2

      Madalla. Muna godiya ƙwarai

  • @daudaabubakarimam9424
    @daudaabubakarimam9424 2 месяца назад

    Allah yajikan mazan jiya

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 месяца назад

      Ameen ya Allah

  • @ShehuManniru
    @ShehuManniru 6 дней назад

    Allah ya kauta

  • @جميلعثمان-ز7ف
    @جميلعثمان-ز7ف 2 года назад +1

    That is very good

  • @Bintukhadija
    @Bintukhadija 10 месяцев назад +1

    😢❤

  • @KhadijaSabiu-c4b
    @KhadijaSabiu-c4b 3 месяца назад

    😢

  • @SaniAbdulrahman-fb9iq
    @SaniAbdulrahman-fb9iq Год назад +1

    Allah yajikanshi

  • @hussainibukarhena4568
    @hussainibukarhena4568 2 года назад

    Allah ya jikan mazaje da rahama

  • @abdullahiisyakukankia3940
    @abdullahiisyakukankia3940 2 года назад +2

    Mungode da wannan tarihin ... Amma don Allah ba inda zamu Sami irin video din shari'arsu da kuma arbesu da akayi ....

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 года назад +1

      Muna nan muna nema. In mun samu zamu kawo muku.

  • @AliyuJibrinTamasini
    @AliyuJibrinTamasini Год назад

    Good luck

  • @abdullahiaji3137
    @abdullahiaji3137 19 дней назад

    Amma kaman sunan ba bukar bane buka suka dimka

  • @zaharadeenmusa6039
    @zaharadeenmusa6039 2 года назад

    Naji dadi wannan bayani

  • @gmelemele1360
    @gmelemele1360 2 года назад +1

    Buka dimka ba bukar ba please

  • @adamuhamza2395
    @adamuhamza2395 2 года назад

    Muna godiya

  • @saniabdullahi5334
    @saniabdullahi5334 2 года назад

    Dimka kayi asara Allah yasa Habuhabu da Lazza itace makomarka

  • @yahayaabubakar5186
    @yahayaabubakar5186 2 года назад +2

    Young girl

  • @ibrahimmuhammad2536
    @ibrahimmuhammad2536 2 года назад +1

    Commendable

  • @sasorosa2996
    @sasorosa2996 2 года назад

    Sardauna Ahmadu

  • @ibnmohammedali2416
    @ibnmohammedali2416 2 года назад

    Kash😯😯😯

  • @yunusausman9136
    @yunusausman9136 2 года назад

    Mayu

  • @AhmadSadiMusa
    @AhmadSadiMusa Год назад

    Ahmad

  • @alibabakano4612
    @alibabakano4612 2 года назад +1

    Commentary da akayi , ba laifi. Amma kidan (MUSIC ) yayi yawa . Ya kamata ka Cire ko ka rage Shi . Idan ba haka ba , abin naka yazama SHIRME. Maganar taka za'aji ko kidan..? Don Allah a gyara.

    • @tarihitv
      @tarihitv  2 года назад +1

      Madalla. Nagode

    • @ShamsuRabiuGaladunchi
      @ShamsuRabiuGaladunchi 2 года назад +2

      Ko da kiɗan ya fito fili sosai to harshen ka yayi kaushi da yawa, kamar da biyu.

    • @alibabakano4612
      @alibabakano4612 2 года назад +1

      @@ShamsuRabiuGaladunchi ( TO - SAI KAI HAKURI ) If you're going to post something on social media , U have to have a room for criticism, that will help u to grow to greater heights. Gyara Kayan ka , bai zama Zauna Muraba ba . Allah ya taimaka.

  • @dahirumuhammad3840
    @dahirumuhammad3840 2 года назад +1

    Akomayin hukuncin kissa mana

    • @tarihitv
      @tarihitv  Год назад +1

      Allah ya sa saƙon ya isa ga mahukunta

    • @HaAuIs-u4g
      @HaAuIs-u4g 4 месяца назад +1

      Turawa sun hana